PHP TAGS
PHP script php script yana farawa da <?php sannan kuma yana karewa da ?>:
misali:
<?php
// PHP anan ne za asa php code.
?>
a kula a php akwai abun da ake kira da comment wanda kowanne programming language yana da salon da akeyinsa,anfanin comment shine ko karubuta abu to bazaiyi anfaniba indai acikin comment ne,kawai anayinsa ne dan alama.
Ana anfani da // slash guda biyu wajen yin comment a php,
misali:
//wannan comment ne.
Yanda Ake Rubuta PHP
ga misalin yanda ake rubuta PHP nan a kasa wanda output dinsa shine "Barka".
<html>
<head>
<title>Shafin PHP na nafarko</title>
</head>
<body>
<?php
echo "Barka!";
?>
</body>
</html>
duk wani statement na php yana karewa ne da semicolons (;)